Oumar Ba (1906 – 1964)[1] likita ne kuma ɗan siyasar Nijar wanda ya yi aiki a Majalisar Dattawan Faransa daga 1948 zuwa 1952. An haife shi a Bandiagara.[2]

Oumar Ba
Senator of the French Fourth Republic (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Bandiagara (en) Fassara, 1906
ƙasa Nijar
Faransa
Mutuwa Niamey, 1964
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, trade unionist (en) Fassara da likita
Imani
Jam'iyar siyasa Nigerien Progressive Party – African Democratic Rally (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

Hanyoyin Haɗi na waje gyara sashe

Shafin Oumar Ba a gidan yanar gizon Majalisar Dattawan Faransa