Ouided Kilani (an haife ta a shekara ta 1982) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na ƙungiyar Tunisia. Ta taka leda a tawagar ƙasar Tunisia, kuma ta shiga gasar zakarun ƙwallon hannu ta mata ta duniya ta 2011 a ƙasar Brazil.[1]

Ouided Kilani
Rayuwa
Haihuwa Sousse (en) Fassara, 15 ga Yuni, 1982 (41 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "XX Women's World Championship 2011; Brasil – Team Roster Tunisia" (PDF). International Handball Federation. Archived from the original (PDF) on 26 December 2011. Retrieved 11 December 2011.