Othman Jerandi
Othman Jerandi ( Larabci: عثمان الجرندي ) ɗan siyasan Tunisiya ne kuma jami'in diflomasiyya. [1] Ya kasance Ministan Harkokin Waje daga Maris din shekarar 2013 zuwa Janairun shekarata 2014. A ranar 7 ga Fabrairu, 2023, Fadar Shugaban Kasa ta sanar da korar sa tare da maye gurbinsa da, Nabil Ammar.[1] Archived 2023-02-08 at the Wayback Machine.
Othman Jerandi | |||||
---|---|---|---|---|---|
2 Satumba 2020 - 7 ga Faburairu, 2023
14 ga Maris, 2013 - 28 ga Janairu, 2014 ← Rafik Abdessalem (en) - Mongi Hamdi (en) → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Hammam-Lif (en) , 1951 (72/73 shekaru) | ||||
ƙasa | Tunisiya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | independent politician (en) |
Aiki
gyara sasheTare da digiri a fannin sadarwa, ya fara aiki a shekarar 1979 [2] a gwamnatin firaminista Hedi Amara Nouira .
Manazarta
gyara sashePolitical offices | ||
---|---|---|
Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |