Hatsarin wuta na Otedola
(an turo daga Otedola bridge fire accident)
Hadarin, gobarar gadar Otedola ya afku ne a gadar Otedola da ke ƙarshen Legas zuwa babbar hanyar garin na Legas zuwa Ibadan, inda babbar motar dakon man fetur cike Malik da man fetur ta faɗi, ta tsiyaye ta fashe a ranar Alhamis 28 ga watan Yuni a shekara ta dubu biyu da Goma sha takwas 2018.[1]
Hatsarin wuta na Otedola | ||||
---|---|---|---|---|
hatsari | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Kwanan wata | 27 ga Yuni, 2018 | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Legas | |||
Birni | Lagos, |
Faruwar haɗarin
gyara sasheAsali gobarar da ta tashi a babbar hanyar Legas zuwa Ibadan ta tashi ne bayan fashewar tankar mai ɗauke da man fetur wanda ya kai ga tura wuta ga wasu motocin da ke tunkarar babbar motar a kan titin mai cunkoson ababen hawa a jahar legas.[2]