Orji Kalu Okogbue (an haife shi a ranar 9 ga watan Fabrairu shekarar 1992) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya ga Mouloudia Oujda a Botola na Moroko . [1] [2] [3]

Orji Kalu
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 2 Satumba 1992 (32 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
K.F. Tirana (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara

Girmamawa

gyara sashe
Tirana
  • Supercup na Albaniya : (1) 2017

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe