Omugwo fim ɗin Najeriya ne na 2017 wanda Kunle Afolayan ya bayar da umarni kuma ya rubuta.[1][2] Fim ɗin ya samo asali ne daga al’adar Igbo na Omugwo,[3] al’adar da ake ba da kulawar bayan haihuwa ga sabuwar mahaifiya, musamman uwaye na farko.

Omugwo
Asali
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Kunle Afolayan
  • Ken Erics
  • Omuwunmi Dada
  • Patience Ozokwor
  • Ayo Adesanya

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kunle Afolayan, Omowunmi Dada, Ayo Adesanya attend media screening". www.pulse.ng (in Turanci). 2017-04-05. Retrieved 2019-11-03.
  2. Augoye, Jayne (2017-04-08). "Kunle Afolayan's latest flick, Omugwo, opens in Nigerian Cinemas - Premium Times Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2019-11-03.
  3. "Omugwo (postpartum care) in Nigeria explained". senseinthat.ng (in Turanci). 2020-11-26. Retrieved 2020-11-26.