Omari Hardwick
Omari Latif Hardwick (An haife shi ranar 9 ga watan Janairu, 1974) ɗan wasan Amruka ne wanda aka sani da rawar da ya taka a matsayin James "Ghost" St. Patrick, jarumin Starz's Power da kuma matsayinsa na Vanderohe a cikin "Army of the dead na Zack Snyder (2021).
Omari Hardwick | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Savannah (en) , 9 ga Janairu, 1974 (50 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta |
University of Georgia (en) Marist School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, stage actor (en) , dan wasan kwaikwayon talabijin da mai tsara fim |
Mamba | Alpha Phi Alpha (en) |
IMDb | nm1165044 |
omarihardwick.com |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.