Olusola Kehinde wani farfesa ne a fannin kiwo da kwayoyin halitta ɗan ƙasar Najeriya wanda ya zama Mataimakin Shugaban Jami'ar Aikin Gona ta Tarayya, Abeokuta, Jihar Ogun, Najeriya tun daga shekarar 2023.[1] Ya kasance mataimakin mataimakin shugaban jami'ar (Development) har zuwa lokacin da aka naɗa shi a matsayin mataimakin shugaban jami'ar.[2][3][4]

Olusola Kehinde
mataimakin shugaban jami'a

Rayuwa
Haihuwa Abeokuta, 22 Disamba 1964 (59 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan 1990) Master of Science (en) Fassara
Jami'ar Ibadan 1987) Digiri a kimiyya
Abeokuta Grammar School
(1976 - 1981)
Harsuna Turanci
Yarbawa
Sana'a
Sana'a university teacher (en) Fassara da Malami
Employers Federal University of Agriculture, Abeokuta (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. Akinlotan, Olasunkanmi (2023-03-09). "FUNAAB gets substantive VC". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-03-10.
  2. "Prof. Olusola Kehinde Becomes FUNAAB's New Deputy Vice-Chancellor – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2023-03-10.
  3. "Olusola Kehinde appointed as 7th FUNAAB VC". TheCable Lifestyle (in Turanci). 2023-03-08. Retrieved 2023-03-10.
  4. "FUNAAB Appoints Oyo INEC Collation Returning Officer as 7th Substantive VC | Oyo State News". oyoaffairs.net (in Turanci). 2023-03-09. Retrieved 2023-03-10.