Ole Gunnar Solskjær (furucci ˈuːlə ˈɡʉnːɑr ²suːlʂær ko Solskjær; an haifeshi ranar 26 ga watan Febriarun shekarata 1973). Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne, na ƙasar Norway, maikula da ƙungiyar, wanda a yanzu shine maihorar da kulub din Manchester United.[1][2] Amatsayin danwasa, ya share yawan yawan cin rayuwarsa yana buga wasan gaba wa kulub din Manchester United.

Ole Gunnar Solkjær
Rayuwa
Haihuwa Kristiansund Municipality (en) Fassara, 26 ga Faburairu, 1973 (51 shekaru)
ƙasa Norway
Harshen uwa Norwegian (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Øyvind Solskjær
Yara
Karatu
Harsuna Norwegian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Clausenengen FK (en) Fassara1990-1995109115
  Norway national under-21 association football team (en) Fassara1994-1995199
  Norway men's national association football team (en) Fassara1995-20076723
  Molde FK (en) Fassara1995-19963831
  Manchester United F.C.1996-200723591
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
Nauyi 74 kg
Tsayi 179 cm
Kyaututtuka
IMDb nm1403539
Solskjær lokacin da yake kocin kungiyar Zenith
Ole Gunnar Solskjær yayin wasa a bannan kungiyar Manchester United a 2008
Bikin cin kofuna uka da Manchester United din sukayi tare da Ole Gunnar Solskjær a 1999

Kafin zuwansa England, Solskjær yabuga wasa wa ƙungiyoyin ƙasar Norway kamar kulub Clausenengen da Molde. Yakoma Manchester United a 1996 akan kudin komawa £1.5 million. Laƙabinsa "The Baby-faced Assassin", yabuga wasanni sau 366 ma United, kuma yaci ƙwallaye 126 sanda yake wasansa a kulub din, ana kiransa da "super sub" for his knack of coming off the substitute bench to score late goals. In injury time at the end of the 1999 UEFA Champions League Final, he scored the winning last-minute goal against Bayern Munich, with Manchester United having trailed 1–0 as the game passed 90 minutes, and winning The Treble for United.

A 2007, Solskjær ya bayyana ajiye was an ƙwallon ƙafa sanadiyar rashin samun sauki da yayi na ciwon dake damunsa a gwiwa.[3] Amma, yacigaba da zama a Manchester United amatsayin ma'aikacin koci da kuma aiki amatsayin jakadan ƙungiyar. A 2008, Solskjær yazama maihorar da ƴan'bencin kulub din. A 2011 yakoma ƙasar sa domin horar da tsohon ƙungiyoyar sa, Molde, wanda yakaisu ga samun nasarar lashe Tippeligaen dinsu a tarihi sau buyu, a farkon kakanni dayayi guda a ƙungiyar. Yasamu lashe na uku, sanda ƙungiyar ta lashe 2013 Norwegian Football Cup Final. A 2014, yayi aiki amatsayin mai horar da kulub din Cardiff City, ayayin da kulub din ta koma relegation daga premier league.

Ole Gunnar Solskjær a lokacin da yake buga wa kunhiyar Zenith
Ole Gunnar Solkjær
Ole Gunnar Solkjær

Ya kula da wata training academy Kristiansund a ƙasar sa, kuma patron ne na Manchester United Supporters' Trust.

Manazarta

gyara sashe
  1. "Ole Gunnar Solskjaer appointed caretaker manager". ManUtd.com. Manchester United. 19 December 2018. Retrieved 19 December 2018.
  2. De Menezes, Jack (19 December 2018). "Ole Gunnar Solskjaer to return to Molde once he finishes season with Manchester United as he is only on loan". The Independent. Retrieved 27 December 2018.
  3. Buckingham, Mark (27 August 2007). "United stalwart retires". Sky Sports. Retrieved 25 April 2008.