Old GRA, Port Harcourt

Unguwar Port Harcourt a birnin Fatakwal, jihar Ribas, Najeriya

Old Government Reserved Area ( Old GRA ) unguwa ce a cikin birnin Fatakwal, Jihar Ribas a Najeriya. Turawa mazauna yankin ne suka fara zama a lokacin mulkin mallaka sannan kuma ana kiran sunan anguwar da: yankin turawa.

Old GRA, Port Harcourt

Wuri
Map
 4°48′N 7°00′E / 4.8°N 7°E / 4.8; 7
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar rivers
Ƙaramar hukuma a NijeriyaPort Harcourt (karamar hukuma)
Port settlement (en) FassaraPort Harcourt
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Tsohuwar GRA ita ce wurin da Majalisar Dokokin Jihar Ribas take,[1] Sakatariyar Jam’iyyar Dimokaradiyyar Jama’a[2][3] da Sakatariyar Jihar Ribas ta NEPAD.[4] Unguwar kuma ta yi fice a matsayin unguwar uwargidan tsohuwar matar shugaban Najeriya Patience Jonathan a Fatakwal.[5] [6]

Geography gyara sashe

A matsayin yanki mai hade-haɗe, Old GRA ta haɗa wuraren zama, nishaɗi da ma kasuwanci. Unguwar ta yi iyaka daga gabas da Abuloma, daga arewa kuma iyaka da unguwar D-line, daga yamma da Diobu da tsibirin koda sannan daga kudu da Borokiri.[7] Yankin ya ƙunshi Zip code 500241[8]

Ilimi gyara sashe

Makarantu gyara sashe

Makarantun firamare da sakandare ko wasu cibiyoyin ilimi da ke aiki a cikin iyakokin Old GRA sun haɗa da:

  • Bereton Montessori Nursery and Primary School, 8 Ernest Ikoli Street
  • Faith Baptist College, 2 Rumuoparaeli Street
  • Teku Bed Model Primary School
  • Makarantar Firamare ta Port Harcourt (PHPS)
  • Padod Model Primary School, 1 Eleme Street
  • Maple Education Inc, 20 titin Igbodo
  • Starlets Academy, 5 Yola Street

Sanannun wurare gyara sashe

Sanannen mazauna (na da, da na yanzu) gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Azubuike, Victor (2013-12-17). "PDP disowns court order restraning Evans Bipi as Speaker of Rivers Assembly". Dailypost.ng. Retrieved 2014-05-31.
  2. "New PDP Unveils Rivers Office …As 22 Senators, 57 Reps Sue PDP Exco". The Tide. Port Harcourt, Nigeria: Rivers State Newspaper Corporation. 2013-09-13. Retrieved 2014-05-31.
  3. Azubuike, Victor (2013-09-12). "Amaechi's PDP opens parallel secretariat in Port Harcourt [PHOTOS]". Dailypost.ng. Retrieved 2014-05-31.
  4. "NEPAD Rivers State: Contact Us". Nepadriverstate.org. Archived from the original on 2013-12-08. Retrieved 2014-05-31.
  5. "First Lady, Patience Jonathan Ends Visit To Rivers". Nationalnetworkonline.com. Port Harcourt, Nigeria: Network Printing and Publishing Company. 2013-07-02. Archived from the original on 2013-07-14. Retrieved 2014-05-31.
  6. Onoyume, Jimitota (2013-10-31). "Burial of First Lady's mother: Police beef up security in Port Harcourt". Vanguard. Lagos, Nigeria. Retrieved 2014-05-31.
  7. "Old G.R.A (Port Harcourt)". Wikimapia. Retrieved 2014-05-30.
  8. "Old GRA, Port Harcourt, Rivers:500241". Nigeria Postcode. Retrieved 2014-05-31.
  9. "Isaac Boro Memorial". Tourbayelsa.com.ng. Archived from the original on 2014-07-14. Retrieved 2014-06-08.