Makaranta Starlets Academy

starlests Academy makarantar dake tsohon GRA na fatakeql ɗin jihar ribas

Starlets Academy makaranta ce da ke Old GRA, Fatakwal a Jihar Ribas, Najeriya. Tana da makarantar sakandare da firamare a haraba guda ɗaya. Kudo Eresia Eke ne ya kafa ta.[1]

Makaranta Starlets Academy
Wuri

Manazarta gyara sashe

  1. John Bibor (26 July 2010). "RSNC GM Charges Academy To Maintain Standard". The Tide. Retrieved 24 May 2016.