Olatokunbo Arinola Somolu (an haife ta a shekarar 1950) injiniya ce ƴar Najeriya Itace kaɗai mace ta farko da ta fara samun digirgiri a fannin kowane irin ilimi na injiniyanci.[1][2]

Olatokunbo Somolu
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 1950 (73/74 shekaru)
Sana'a
Sana'a injiniya

Rayuwar farko da Ilimi

gyara sashe

Olatokunbo Somolu an haife ta a Jihar Lagos ranar 11 ga Oktoban 1950. Tayi firamare a makarantar Anglican Girl's School, Lagos, da sakandare a Queen's College, Lago].[3] Ta karanci injiniyaci a jami'ar Jihar Lagos,ta kammala a 1973. A 1978 tayi digirin digir-gir a fannin injiniyaci.[4]

Somolu tayi aiki a Sokoto a 1973. Ta kuma koyar a jami'ar Yaba College of Technology daga 1977 zuwa 1982. A 1982 ayi aiki a kamfanin mai na Najeriya. A 2005 ta zama mace mafi girman muƙami a ma'aikatar man Najeriya. Ta ajiye aiki a 2009.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. Ijeoma Thomas-Odia, PEFON honours professional ‘first ladies’ at induction Archived 2023-11-05 at the Wayback Machine, The Guardian, 4 March 2017. Accessed 19 May 2020.
  2. Zika Bobby, When PEFON honoured professional ‘first ladies’, The Sun, 8 March 2017.
  3. Folorunsho-Francis, Adebayo (2017-03-01). "Meet Nigeria's 1st Female PhD Holder In Engineering". Citypulse Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2017-03-21. Retrieved 2020-05-29.
  4. 4.0 4.1 Olatokunbo Arinola Somolu (Engr. Dr.), DAWN Commission, 27 July 2016. Accessed 18 May 2020.