Olamaboro na daya daga cikin Kananan hukumomin dake a jihar Kogi a shiyar tsakiyar kasar Nijeriya.

Globe icon.svgOlamaboro

Wuri
 7°11′00″N 7°34′00″E / 7.18333°N 7.56667°E / 7.18333; 7.56667
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJihar Kogi
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,132 km²
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.