Ola Larsmo
Ola Larsmo (An haifeshi a shekarar 1957) a Sundbyberg, kuma ya zauna a Västervik na tsawon shekaru goma. Ya yi karatu a Jami'ar Uppsala, galibi a cikin ne Yarukan Arewacin Jamus, Adabi, tiyoloji da Nazarin Tarihi.[1]
Ola Larsmo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Sundbyberg church parish (en) , 21 Disamba 1957 (66 shekaru) |
ƙasa | Sweden |
Karatu | |
Makaranta | Uppsala University (en) |
Harsuna | Swedish (en) |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci da literary critic (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
olalarsmo.com |
Ayyuka
gyara sasheLarsmo ya kasance editan BLM tun daga 1984 zuwa 1990, kuma yanzu yana aiki a matsayin marubuci ne kuma mai sukar marubuta, musamman ga Dagens Nyheter. Ya kasance memba ne na hukumar a Författarförbundet a ("ƙungiyar marubuta") har zuwa Mayu a watan 2003. Ya zuwa shekara ta 2011, yana zaune a garin Uppsala.
Acikin shekara ta 2008, an bashi lambar yabo na Bjørnson Prize.[2]
Littattafai
gyara sashe- Vindmakaren ("The wind maker"; In Fyra kortromaner, 1983)
- Fågelvägen ("As the bird flies"; novel, 1985)
- Engelska parken ("The English park"; novel, 1988)
- Odysséer (essays, 1990),
- Stumheten ("The dumbness"; short stories, 1981),
- Himmel och jord må brinna ("Heaven and earth will burn"; historic novel, 1993, paperback 1995),
- Maroonberget ("The Maroon Mountain"; novel, 1996),
- net.wars (debate book about IT and democracy, with Lars Ilshammar, 1997, paperback 1999).
- Joyce bor inte här längre, ("Joyce doesn't live here any more"), a book about Irish literature written with Stephen Farran-Lee (1999).
- Norra Vasa 133 (novel, 1999)
- Andra sidan ( "The other side", literary essays, 2001).
- En glänta i skogen ("A glen in the forest", novel, 2004)
- 404 (debate on the Internet and democracy, with Lars Ilshammar, 2005)
- Djävulssonaten ("The devil's sonata", essays on Swedish antisemitism during World War II, 2007)
- Jag vill inte tjäna ("I don't want to serve", novel, 2009)
- Förrädare ("Deceit", novel, 2012)
- 101 historiska hjältar ("101 human rights' heroes", with Brian Palmer, 2013)
- Swede Hollow (novel about Swedish emigrants who settled in Swede Hollow, Saint Paul, 2016)
- Översten ("The Colonel", historical novel about Oscar Broady, 2020)
Manazarta
gyara sashe- ↑ CV - Ola Larsmo Archived 2009-09-16 at the Wayback Machine, Nobelprize.org, accessed 2010-05-31
- ↑ DN:s Ola Larsmo får Bjørnsonpriset, Dagens Nyheter 2008-09-17 (in Swedish)