Ogunlola Omowumi Olubunmi ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Ekiti, Najeriya. (An haife ta ranar 19 ga watan Yuli, 1965). Ƴar siyasa ce, mai wakiltar mazabar tarayya ta Ijero/Ekiti ta yamma/Efon a majalisar wakilai.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-12-01. Retrieved 2021-08-15.