Ogechi Onyinanya (an haife ta ranar 26 Mayu 1985) itace mai tsaron gidan kwallon Najeriya. Tana daga cikin kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa ta Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2004. damar samun kiran da akai mata a shekarar 2004 ya kara ɗaukaka ta.[1]

Ogechi Onyinanya
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 26 Mayu 1985 (38 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Duba kuma gyara sashe

  • Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2004

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-09-09. Retrieved 2020-11-09.