Ogechi Ogwudu ta kuma kasan ce yar Nijeriya mai wasan taekwondo. Ta lashe lambar tagulla a Gasar Taekwondo ta Afirka ta 2009 a rukunin –57 kg.[1]

Ogechi Ogwudu
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a taekwondo athlete (en) Fassara

Karramawar duniya gyara sashe

Gasar Cin Kofin Afirka
Shekara Wuri Lambar yabo Nau'i
2009 Yaundu (</img> Kamaru )   Tagulla</img>  Tagulla - 57 kg

Manazarta gyara sashe

  1. "TaekwondoData". TaekwondoData (in Turanci). Retrieved 2020-11-05.