Odile Sankara
Odile Sankara ta kasance mai tsara waƙa, kuma yar'wasan fim ɗin Burkinabé ce, yar wasan kwaikwayo,[1][2] marubuciyar wasan kwaikwayo kuma darakta.[3][4] Ita ce Shugabar Récréâtrales[5][6][7][8] kuma kanwa ce ga marigayi jagoran juyin juya halin Burkina Faso, Thomas Sankara.[9]
Odile Sankara | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1963 (60/61 shekaru) |
ƙasa | Burkina Faso |
Ƴan uwa | |
Ahali | Thomas Sankara |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Ouagadougou |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da mai tsara fim |
IMDb | nm11202372 |
Ayyuka
gyara sasheSankara ta kasance cikin fim din Iara Lee na shekarar, 2018, Burkinabè Rising: fasahar nuna juriya a ƙasar Burkina Faso.[10][11]
Fina-finai
gyara sasheShekara | Fim | Matsayi | Bayanan kula | Ref. |
---|---|---|---|---|
2018 | Burkinabè Rising | 'Yar wasa | Takardar bayani | |
2012 - | Fuskar Afirka | Darakta | Jerin TV, Documentary | [12] |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Issues around reforms to CFA colonial currency". The Cable. January 29, 2020. Retrieved November 21, 2020.
- ↑ "Reform of the CFA franc: for a popular and inclusive debate". Alternatives Economiques. October 1, 2020. Retrieved November 21, 2020.
- ↑ "Call for Submissions: Design of the Amphitheater in Burkina Faso". Arch Daily. May 4, 2020. Retrieved November 21, 2020.
- ↑ "Aristide Tarnagda and Theatre in Burkina Faso / Aristide Tarnagda et le Théâtre au Burkina Faso". Howlround. November 5, 2018. Retrieved November 21, 2020.
- ↑ "The Récréâtrales, a courtyard festival". Afrique ActuDaily. October 31, 2020. Retrieved November 21, 2020.[permanent dead link]
- ↑ "Burkina Faso: A breath of fresh air for the organization of Récréatrales". Burkina24. July 16, 2020. Retrieved November 21, 2020.
- ↑ "Recréâtrales 2020: "To stand up as one man in the face of barbarism" (Aristide Tarnagda)". Burkina24. March 1, 2020. Retrieved November 21, 2020.
- ↑ Douce, Sophie (October 28, 2018). "In Ouagadougou, when family lessons become theater stages". Le Monde Afrique. Retrieved November 21, 2020.
- ↑ Carayol, Rémi (December 4, 2014). "Burkina Faso: the Sankara, a family to be recomposed". Jeune Afrique. Retrieved November 21, 2020.
- ↑ "Burkinabè Rising". Culture of Resistance Films. Retrieved November 21, 2020.
- ↑ Sawadogo, Boukary. "An overripe fruit will eventually fall off the tree". Africa as a country. Retrieved November 21, 2020.
- ↑ "Faces of Africa (2012– )". IMDb. Retrieved November 21, 2020.
Haɗin waje
gyara sashe- Odile Sankara akan IMDb
- Odile Sankara, 'yar'uwar shahararren shugaban Afirka ne a yankin Kongo
- Odile Sankara akan Jeune Afrique