Obudu Mountain Resort

babban dutsine a tsakiyar jahar rivers

Obudu Mountain Resort (wanda aka fi sani da Obudu Cattle Ranch ) wani wurin kiwo ne da wurin shakatawa a yankin Obudu Plateau a jihar Cross River, Nigeria.[1]

dutsan Obudu Resorrt
tourist attraction (en) Fassara
Bayanai
Farawa 1951
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 6°23′N 9°22′E / 6.39°N 9.37°E / 6.39; 9.37

M. McCaughley dan kasar Scotland ne ya kirkiro shi a cikin 1951 wanda ya fara binciken tudun dutse a cikin 1949. Ya yi zango a kan dutsen Oshie Ridge a kan tsaunukan Sankwala na tsawon wata guda kafin ya dawo tare da Hugh Jones, wani abokin kiwon dabbobi, a 1951 da Dr Crawfeild. Don haka, tare suka ci gaba da kiwon dabbobin Obudu. [2]

Tun 2005, motar kebul ta haura 870 metres (2,850 ft) daga kasa Zuwa saman tudu yana ba baƙi damar kallon yanayi yayin da suke ƙetare babbar hanya mai fadi zuwa sama. [3]

A baya-bayan nan dai an samu kwararowar masu yawon bude ido daga Najeriya da ma na kasashen waje a gidan kiwon dabbobi saboda bunkasar wuraren yawon bude ido da gwamnatin jihar Cross-River ta yi, lamarin da ya mayar da gidan gonar ya zama sanannen wurin hutu da wuraren shakatawa a Najeriya. Tana da kwanciyar hankali idan aka kwatanta da sauran yankuna a Najeriya. [4]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Obudu_Mountain_Resort#cite_ref-1
  2. "Nigeria: Tracing the Origin of Obudu Mountain Resort". allafrica.com. Retrieved June 28, 2017.
  3. Building the Obudu Mountain cable car - YouTube
  4. "Sights at Obudu". Archived from the original on 2022-10-12.
  5. "Becheve Nature Reserve (BNR)". Nigerian Conservation Foundation (NCF). Archived from the original on 27 June 2017. Retrieved 28 June 2017.