Nwakanwa Chimaobi ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilai ta 4 mai wakiltar Isiala Ngwa North/Isiala Ngwa ta Kudu a jihar Abia a ƙarƙashin jam'iyyar People's Democratic Party.[1]

Nwakanwa Chimaobi
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe mamba a majalisar wakilai ta Najeriya
Ɗan bangaren siyasa Peoples Democratic Party

Duba kuma gyara sashe

Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga Abia

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2015-07-09. Retrieved 2023-04-07.