Nuzhat Patan
Nuzhat Pathan ( Sindhi : نزهت پٺاڻ ; Haihuwa: 12 ga watan Fabrairun 1965), ƴar siyasar Pakistan ce wadda ta kasance memba a Majalisar Dokokin Pakistan daga watan Agustan 2018 har zuwa watan Agustan 2023. A baya, ta kasance memba na Majalisar lardin Sindh daga shekarar 2002 zuwa ta 2013.
Nuzhat Patan | |||
---|---|---|---|
District: reserved seat for Women in National Assembly (Sindh) (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1965 (58/59 shekaru) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Pakistan Tehreek-e-Insaf (en) |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheAn haife ta a ranar 19 ga watan Fabrairun 1965 a Hyderabad, Pakistan .[1]
Ta sami digiri na Master of Arts a Kimiyyar Siyasa da Digiri na Master of Arts a fannin Tattalin Arziki.[1]
Harkokin siyasa
gyara sasheAn zaɓe ta zuwa Majalisar lardin Sindh a matsayin 'yar takarar PPP a kan kujerar da aka keɓe ga mata a babban zaɓen 2002 .[2][3][4]
A cikin watan Maris na shekarar 2006, ta bar PPP[5] kuma ta shiga Pakistan Muslim League (Q) (PML-Q).[6][4] A cikin hirarta ta shekarar 2006, ta ce tana da alaƙa da PPP tsawon shekaru 27 na ƙarshe.[7]
A cikin watan Oktobar 2006, an shigar da ita cikin majalisar ministocin lardin Sindh na babban minista Arbab Ghulam Rahim kuma an naɗa ta a matsayin mai ba da shawara ga Babban Minista.[8]
An sake zaɓen ta a Majalisar Lardin Sindh a matsayin ƴar takarar PML-Q akan kujerar da aka keɓe ga mata a babban zaɓe na shekarar 2008 .[9][10]
A cikin shekarar 2011, ta bar PML-Q kuma ta shiga Pakistan Muslim League (Like-Minded) .[11][12]
A cikin watan Oktobar 2016, an naɗa ta a matsayin Sakatare-Janar na reshen mata na PTI a Sindh.[4]
An zaɓe ta a Majalisar Dokokin Pakistan a matsayin 'yar takarar PTI a kan kujerar da aka keɓe ga mata daga Sindh a shekarar 2018.[13]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Profile". www.pas.gov.pk. Sindh Assembly. Archived from the original on 14 September 2018. Retrieved 14 September 2018.
- ↑ "PPP names Benazir for reserved seats". DAWN.COM. 25 August 2002. Retrieved 14 September 2018.
- ↑ Ghori, Habib Khan (1 November 2002). "KARACHI: PPP gets largest number of women's seats in PA". DAWN.COM. Retrieved 14 September 2018.
- ↑ 4.0 4.1 4.2 "Nusrat Wahid made president of PTI's Sindh women wing". The News (in Turanci). 16 October 2017. Retrieved 14 September 2018.
- ↑ "KARACHI: PPP MPA defects". DAWN.COM. 28 March 2006. Retrieved 14 September 2018.
- ↑ "Government forced Nuzhat to change loyalty: PPP". Business Recorder. Retrieved 14 September 2018.
- ↑ "تیسری اپوزیشن رکن منحرف". BBC Urdu. 27 March 2006. Retrieved 14 September 2018.
- ↑ "Minister, 7 advisers join Sindh cabinet". DAWN.COM. 31 October 2006. Retrieved 14 September 2018.
- ↑ "2008 election result" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 5 January 2018. Retrieved 14 September 2018.
- ↑ "MQM's priority list for reserved seats released" (in Turanci). Retrieved 14 September 2018.
- ↑ "Sindh PML-Q ready to join hands with PPP". The Nation. 27 April 2011. Retrieved 14 September 2018.
- ↑ "Nuzhat Pathan joins PML-LM". Business Recorder. Retrieved 14 September 2018.
- ↑ Reporter, The Newspaper's Staff (12 August 2018). "List of MNAs elected on reserved seats for women, minorities". DAWN.COM. Retrieved 12 August 2018.