Nous aurons toute la mort pour dormir
Nous aurons toute la mort pour dormir (Duk za mu mutu don barci ), fim ne na Franco - Mauritania na 1977 wanda Med Hondo ya jagoranta kuma aka shirya shi don Les Films du Soleil Ô.[1][2]
Nous aurons toute la mort pour dormir | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1977 |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Faransa da Muritaniya |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Direction and screenplay | |
Darekta | Med Hondo (en) |
External links | |
Specialized websites
|
An ɗauki fim din tsawon watanni 4 anayi daga 25 ga Disamba, 1975 zuwa Maris 5, 1976, a yankin tsohuwar Sahara ta Spain.[3] Fim ɗin yana magana ne game da gwagwarmayar yaƙi da kungiyar Polisario a Yammacin Sahara da mulkin mallaka na Spain.[4] Fim ɗin ya sami kyakkyawar bita daga masu sukar kuma an nuna shi a Bikin Fina-Finan Duniya na Yammacin Jamus a watan Yunin 1977.[1][5]
Tsari
gyara sashe'Yan wasa
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "NOUS AURONS TOUTE LA MORT POUR DORMIR". cinearchives. Retrieved 17 October 2020.
- ↑ "Nous aurons toute la mort pour dormir (1977)". africultures. Retrieved 17 October 2020.
- ↑ "Nous aurons toute la mort pour dormir (1977)". senscritique. Retrieved 17 October 2020.
- ↑ "Nous aurons toute la mort pour dormir: Un film de Med Hondo". film-documentaire. Retrieved 17 October 2020.
- ↑ "Nous aurons toute la mort pour dormir (1977)". British Film Institute. Archived from the original on 21 October 2020. Retrieved 17 October 2020.