Nouri Zorgati (25 ga Agustan shekarar 1937 - 12 Oktoban shekarata 2014) ɗan siyasan Tunusiya ne, wanda ya rike mukamin minista a kasar Tunusiya.

Nouri Zorgati
Minister of Finance (en) Fassara

9 ga Yuni, 1992 - 22 ga Janairu, 1997
Mohamed Ghannouchi (en) Fassara - Mohamed Jeri (en) Fassara
Minister of Agriculture (en) Fassara

11 ga Afirilu, 1989 - 20 ga Faburairu, 1991
Minister of Finance (en) Fassara

27 Oktoba 1987 - 11 ga Afirilu, 1989
Ismaïl Khelil (en) Fassara - Mohamed Ghannouchi (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Sousse (en) Fassara, 25 ga Augusta, 1937
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Mutuwa 13th arrondissement of Paris (en) Fassara, 12 Oktoba 2014
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, injiniya da Mai tattala arziki
Imani
Jam'iyar siyasa Socialist Destourian Party (en) Fassara

YHaifaffen garin Sousse ne a ranar 25 ga watan Agustan shekarar 1937, Zorgati ya fara aikinsa na siyasa yana aiki a Ma’aikatar Cigaban Yanki daga 1968 zuwa 1987. An fara nada shi Ministan Kudi a ranar 27 ga Oktoba 1987. A ranar 11 ga Afrilu 1989, Zorgati ya zama ministan noma. Ya sauka ya zama shugaban hadaddiyar kungiyar Bankunan Tunusiya, a Paris, daga Mayu shekarata 1991 zuwa Yunin 1992. A ranar 9 ga Yuni shekarar 1992, Zorgati ya fara aikinsa na biyu a matsayin ministan kudi kafin ya koma ga Tarayyar Bankunan Tunusia tsakanin 22 ga Janairu 1997 da 2 ga Agusta 2002. Ya mutu a ranar 12 ga Oktoba 2014, yana da shekara 77, a wani asibiti a Faransa.

Manazarta

gyara sashe