Open main menu
Nottingham
Nskyline.JPG
birni, county town
farawa600 Gyara
sunan hukumaNottingham Gyara
native labelNottingham Gyara
yaren hukumaTuranci Gyara
ƙasaBirtaniya Gyara
located in the administrative territorial entityNottinghamshire Gyara
coordinate location52°57′18″N 1°8′57″W Gyara
legislative bodyNottingham City Council Gyara
award receivedCity of Literature Gyara
located in time zoneGreenwich Mean Time Gyara
sun raba iyaka daArnold Gyara
postal codeNG Gyara
official websitehttps://www.nottinghamcity.gov.uk/ Gyara
local dialing code0115 Gyara
Nottingham.

Nottingham [lafazi : /notinegam/] birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Nottingham akwai mutane 321,500 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Nottingham a farkon karni na shida bayan haifuwan annabi Issa. Jon Collins, shi ne shugaban Nottingham.