Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Gasar Northern Premier League gasar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Ingila da aka kafa a shekarar 1968. Gasar na da rukuni hudu: rukunin Premier Division (a mataki na 7 na tsarin gasar kwallon kafa ta Ingila ), Division One East, Division One West da kuma Division One Midlands (wanda ke a mataki na 8).

Northern Premier League
association football league (en) Fassara
Bayanai
Farawa 1968
Wasa ƙwallon ƙafa
Ƙasa Birtaniya
Mai-tsarawa The Football Association (en) Fassara
League level above (en) Fassara National League North (en) Fassara
Shafin yanar gizo evostikleague.co.uk
Operating area (en) Fassara Ingila

Manazarta gyara sashe