Yankin Normandie (ko Normandiya) ya kasance ɗaya daga cikin yankin gwamnatin kasar Faransa; babban biranen yankin, sun hada da Rouen (parepe) da Caen (fadan gwamnati). Bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan uku da dubu dari uku da talatin ne. Shugaban yanki Hervé Morin ne.

Normandie
Flag and coat of arms of Normandy (en)
Flag and coat of arms of Normandy (en) Fassara


Wuri
Map
 49°11′11″N 0°21′10″W / 49.1864°N 0.3528°W / 49.1864; -0.3528
Ƴantacciyar ƙasaFaransa
Administrative territorial entity of France (en) FassaraMetropolitan France (en) Fassara

Babban birni Rouen
Yawan mutane
Faɗi 3,327,966 (2021)
• Yawan mutane 111.28 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Normandy (en) Fassara da Western defense and security zone (en) Fassara
Yawan fili 29,906 km²
Wuri mafi tsayi Q3483587 Fassara (413 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Lower Normandy (en) Fassara da Upper Normandy (en) Fassara
Ƙirƙira 1 ga Janairu, 2016
Tsarin Siyasa
• Gwamna Hervé Morin (mul) Fassara (1 ga Afirilu, 2016)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 FR-NOR
NUTS code FRD
INSEE region code (en) Fassara 28
Wasu abun

Yanar gizo normandie.fr
Facebook: regionormandie Twitter: RegionNormandie Instagram: regionnormandie LinkedIn: région-normandie Youtube: UC9s2CkAjMpC4AaJROJEFQzA Edit the value on Wikidata


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.