Yankin Pays de la Loire (ko Pays de la Loire, da Hausanci ƙasar Lwar - daga kogin Lwar ko Loire) ta kasance ɗaya daga cikin yankin gwamnatin ƙasar Faransa; babban birnin yanki, Nantes ne. Bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan uku da dubu dari bakwai da hamsin da bakwai ne. Shugaban yanki Christelle Morançais ne, parepen yanki Claude d'Harcourt ne.

Pays de la Loire
Pays de la Loire
Unofficial flag of Pays-de-la-Loire.svg Blason région fr Pays-de-la-Loire.svg
Administration
Capital Nantes
Official languages Faransanci
Geography
Pays de la Loire region locator map2.svg
Area 32082 km²
Borders with Brittany (en) Fassara, Centre-Val de Loire (en) Fassara, Nouvelle-Aquitaine (en) Fassara, Normandie, Poitou-Charentes (en) Fassara da Lower Normandy (en) Fassara
Demography
Population 3,757,600 imezdaɣ. (ga Janairu, 1, 2017)
Density 117.12 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+01:00 (en) Fassara da UTC+02:00 (en) Fassara
www.paysdelaloire.fr/
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.