Nondi Mahlasela (an haife ta a ranar 25 ga watan Disamba 1991)[1] 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Motswana wacce ke taka leda a matsayin 'yar wasan gaba ga kulob ɗin Prison da ƙungiyar mata ta ƙasar Botswana.[2] [3] [4]

Nondi Mahlasela
Rayuwa
Haihuwa 25 Disamba 1991 (33 shekaru)
ƙasa Botswana
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin sunayen 'yan wasan kwallon kafa na duniya mata na Botswana

Manazarta

gyara sashe
  1. "Nondi Mahlasela Stats". FBRef. Retrieved 24 February 2022.
  2. "Namibian women footballers' Olympic dream shattered by Botswana". Xiang Bo. Xinhua. 2019-04-10. Archived from the original on 5 September 2021. Retrieved 5 September 2021.
  3. "Botswana touring Slovakia ahead of Banyana clash". Samuel Ahmadu. Goal. 6 August 2019. Retrieved 5 September 2021.
  4. "Gladiators go down to Botswana". The Nambian. 2019-04-09. Archived from the original on 2021-09-05. Retrieved 5 September 2021.