Nobukhosi Ncube (an haife ta a ranar 17 ga watan Fabrairu a shekarar 1993) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Zimbabwe wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida . Ta kasance memba a kungiyar mata ta kasar Zimbabwe .

Nobukhosi Ncube
Rayuwa
Haihuwa 17 ga Faburairu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
nobukhosi

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Ncube ta buga wa Zimbabwe a babban mataki a gasar cin kofin Afrika ta mata na shekarar 2016 .

Manazarta

gyara sashe

Samfuri:Zimbabwe squad 2016 Africa Women Cup of Nations