Nnamani
Nnamani sunan mahaifi na Igbo.Fitattun mutane masu sunan suna sun haɗa da:
- Chimaroke Nnamani (an haife shi a shekara ta 1960),ɗan siyasan Najeriya kuma likita
- Emeka Nnamani (an haife shi a shekara ta 2001),ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Denmark
- Ken Nnamani (an haife shi a shekara ta 1948),ɗan siyasan Najeriya
- Ogonna Nnamani (an haife shi a shekara ta 1983),ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Amirka
- Samuel Nnamani (an haife shi a shekara ta 1995),shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya
Nnamani | |
---|---|
sunan gida | |
Bayanai | |
Suna a harshen gida | Nnamani |
Nahiya | Afirka |
Harshen aiki ko suna | Harshen, Ibo |
Tsarin rubutu | Baƙaƙen boko |
Soundex (en) | N122 |
Attested in (en) | 2010 United States Census surname index (en) |