Nkosingiphile Nhlakanipho Ngcobo (an haife shi 16 Nuwamba 1999), wanda ake yi masa lakabi da Mshini ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a Kaizer Chiefs . [1]

Nkosingiphile Ngcobo
Rayuwa
Haihuwa Pietermaritzburg (en) Fassara, 16 Nuwamba, 1999 (24 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Kaizer Chiefs-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Ya taka leda a gasar COSAFA U-20 na 2016, 2017 COSAFA U-20 Cup[2] daga baya kuma 2019 Africa U-20 Cup of Nations, inda aka ba shi suna ga CAF Best XI.[3]

Manazarta gyara sashe

  1. Nkosingiphile Ngcobo at Soccerway
  2. "FULLTIME – COSAFA U20: South Africa 1 Zambia 2 – Final". Council of Southern Africa Football Associations. 16 December 2016. Retrieved 1 November 2020.
  3. "Chiefs Starlet On Captaining SA". Soccer Laduma. 19 December 2017. Archived from the original on 6 November 2020. Retrieved 1 November 2020.