Nishat Muhammad Zia Qadri ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya taɓa zama memba na Majalisar Lardin Sindh, daga watan Mayun 2013 zuwa watan Mayun 2018.

Nishat Muhammad Zia Qadri
Rayuwa
Haihuwa Karachi, 2 ga Afirilu, 1966 (58 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Muttahida Qaumi Movement (en) Fassara

Rayuwar farko da ilimi

gyara sashe

An haife shi a ranar 2 ga watan Afrilun 1966 a Karachi.[1]

Yana da digiri na farko a fannin kasuwanci daga Jami'ar Karachi .[1]

Harkokin siyasa

gyara sashe

An zaɓe shi zuwa Majalisar lardin Sindh a matsayin ɗan takarar Mutahida Quami Movement daga Mazaɓar PS-120 KARACHI-XXXII a babban zaɓen Pakistan na shekarar 2013 .[2][3][4][5]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Welcome to the Website of Provincial Assembly of Sindh". www.pas.gov.pk. Archived from the original on 15 January 2018. Retrieved 15 January 2018.
  2. "2013 Sindh Assembly election result" (PDF). ECP. Archived (PDF) from the original on 28 January 2018. Retrieved 28 January 2018.
  3. Newspaper, the (14 May 2013). "Sindh Assembly seats". DAWN.COM. Retrieved 16 March 2018.
  4. Reporter, The Newspaper's Staff (13 May 2013). "Announced results show PPP wins five NA, 21 PA seats in Sindh". DAWN.COM. Retrieved 16 March 2018.
  5. "List of winners of Sindh Assembly seats". www.thenews.com.pk (in Turanci). Retrieved 16 March 2018.