Niklas Süle
Niklas Süle (an haife shi ranar 3 ga watan Satumba, 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Jamus wanda ke taka leda a matsayin tsakiya ko baya-dama don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga Borussia Dortmund da kungiyar kwallon kafar Jamus.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.