Nicholas Motloung (an haife shi a ranar 5 ga watan Satumba shekara ta 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar rukunin farko ta Venda . [1] [2] Ya buga wasan kwallon kafa na matasa don Kaizer Chiefs amma kungiyar ta sake shi a cikin shekara ta 2015. [3]

Nicholas Motloung
Rayuwa
Haihuwa 5 Satumba 1995 (29 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Manazarta

gyara sashe
  1. "Nicholas Motloung". worldfootball.net (in Turanci). Retrieved 2 October 2020.
  2. Nicholas Motloung at Soccerway
  3. "Four Kaizer Chiefs Development Players Have Been Rejected By Vasco da Gama". Soccer Laduma. 28 July 2015. Archived from the original on 28 January 2021. Retrieved 2 October 2020.