Venda FC (a da Venda Football Academy ) ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce ta Afirka ta Kudu wacce take a Venda, Afirka ta Kudu . Bayan sun taka leda a gasar SAFA ta biyu a baya, sun koma rukunin farko na kasa a farkon kakar 2021-22 bayan dan kasuwa Robinson Ramaite ya sayi hannun jari daga Cape Umoya United . [1]

Venda FC
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Afirka ta kudu

An sauya sunan kulob din daga Kwalejin Kwallon Kafa ta Venda zuwa Kungiyar Kwallon Kafa ta Venda gabanin kakar 2023–24 ta National First Division .[2]

Tawagar ta yanzu gyara sashe

 

Lokaci gyara sashe

SAFA Second Division gyara sashe

  • 2019-20 6th Limpopo Stream
  • 2020-21 5th Limpopo Stream A

National First Division gyara sashe

  • 2021-22 5 ga
  • 2022-23 11 ga

Manazarta gyara sashe

  1. "Cape Umoya United sell PSL status to Limpopo businessman Robinson Ramaite". Kick Off. 2021-06-30. Archived from the original on 2021-10-01. Retrieved 2021-10-01.
  2. Munyai, Ofhani (2023-06-28). "PSL club changes its name". FARPost (in Turanci). Retrieved 2023-06-28.