Niccolò Pierozzi
Niccolò Pierozzi, (An haife shi ranar 12 ga watan Satumba, 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne Italiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya na kungiyar kwallon kafar Fiorentina[1] ta serie A[2] na Italiya.[3][4]
Niccolò Pierozzi | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Florence (en) , 12 Satumba 2001 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Italiya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.