Nhamo (fim)
Nhamo gajeren fim ne na shekarar 2011 wanda Eunice Chiweshe Goldstein ya rubuta kuma ya ba da umarni. Fim ɗin ya kunshi kusan tsawon mintuna goma sha ɗaya da daƙiƙa hamsin da bakwai. Ƙasashen da aka shirya fim ɗin sune Amurka, Afirka ta Kudu da Zimbabwe. An zaɓi fim ɗin don Kyautar Fina-Finan Afirka.[1][2][3][4][5]
Nhamo (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2011 |
Asalin suna | NHAMO |
Asalin harshe | Turanci |
Characteristics | |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Eunice Chiweshe Goldstein (en) |
External links | |
nhamofilm.com | |
Specialized websites
|
Yan wasan shirin
gyara sashe- Thabo Nyaku a matsayin Musati
- Garion Dowds a matsayin Alden
- Kagiso Legoadi a matsayin Timbo
- Molefi Monaisa a matsayin Mutombo
Manazarta
gyara sashe- ↑ staff. "NHAMO". Africa Movie Academy Awards. Archived from the original on 21 March 2013. Retrieved 8 December 2015.
- ↑ "'Imbabazi: The Pardon' nominated for AMAA". The New Times. Rwanda. 20 April 2013. Retrieved 2023-02-08.
- ↑ "Zimbabwean short film leading contender in the Africa Movie Academy Awards |". www.kubatanablogs.net. Retrieved 2015-12-02.
- ↑ "2013 African Movie Academy Awards Nominations Announced". Shadow and Act. Retrieved 2015-12-02.
- ↑ "CHINO KINO: African Movie Academy Awards 2013 – nominations". www.chinokino.com. Retrieved 2015-12-02.