Newcastle [lafazi : /nihucasel/] ko Newcastle upon Tyne birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Newcastle akwai mutane 296,500 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Newcastle a karni na biyu bayan haifuwan annabi Issa. Ian Graham, shi ne shugaban birnin Newcastle.

Newcastle
Newcastle upon Tyne (en-gb)


Wuri
Map
 54°58′40″N 1°36′48″W / 54.9778°N 1.6133°W / 54.9778; -1.6133
Ƴantacciyar ƙasaBirtaniya
Constituent country of the United Kingdom (en) FassaraIngila
Region of England (en) FassaraNorth East England (en) Fassara
Metropolitan county (en) FassaraTyne and Wear (en) Fassara
Metropolitan borough (en) FassaraNewcastle upon Tyne (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 300,196 (2018)
• Yawan mutane 2,633.3 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 114 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku River Tyne (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 30 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 2 century
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo NE
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 0191
Wasu abun

Yanar gizo newcastle.gov.uk
Newcastle.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe