Ndubuisi Kanu Park
Gurin yawan Bude Ido a jihar Lagos
Kanu Ndubuisi Park wurin shakatawa ne na jama'a da cibiyar nishaɗi da ke Ikeja, Legas. Wani koren fili ne wanda hukumar kula da wuraren shakatawa da lambuna da jihar Legas ta kirkira tare da sarrafa shi. Wurin shakatawa yana da filin wasan tennis na lawn, filin wasan ƙwallon kwando, wurin wasan yara, kujeru da benci, patio da rumbuna da wuraren ciye-ciye. Yana da babban wuri don mazauna don ɗaukar liyafa da shakatawa. Yana kusa dafilin shakatawa na Johnson Jakande Tinubu.
Ndubuisi Kanu Park | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | jahar Lagos |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Ikeja |
Coordinates | 6°36′51″N 3°21′57″E / 6.614232°N 3.365765°E |
Contact | |
Address | Mobolaji Johnson Ave, Oregun 101233, Ikeja |
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.