Basin Nauru yanki ne da ke cikin Tekun Pasifik na Tsibirin Marshall,kusa da yankin Nauru,saboda haka sunansa.Ya ƙunshi tsibirai daban-daban da tudun ruwa.

Nauru Basin
oceanic basin (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Nauru
Wuri
Map
 0°31′S 166°56′E / 0.52°S 166.94°E / -0.52; 166.94

Wōdejebato shine tushen turbidites a cikin Basin Nauru.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. (William W. ed.). Invalid |url-access=Stein (help); Missing or empty |title= (help)