Nathan Idumba Fasika (an haife shi ranar 28 ga watan Fabrairu, 1999). ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Kwango wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Afirka ta Kudu Cape Town FC.[1] Yana wakiltar tawagar kasar DR Congo.[2]

Nathan Fasika
Rayuwa
Haihuwa Kinshasa, 28 ga Faburairu, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ayyukan kasa gyara sashe

Fasika ya fafata da DR Congo a gasar cin kofin Afirka ta 2020 da ta doke Jamhuriyar Kongo a ranar 17 ga watan Janairu a shekarar 2021.[3][4][5]

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Cape Town City sign DR Congo defender Nathan Fasika". Kick Off. 2021-07-16. Retrieved 2021-07-16.
  2. Léopards: la montée en puissance du défenseur central Nathan Fasika". Actualite.cd. January 27, 2021.
  3. Strack-Zimmerman, Benjamin. "DR Congo vs. Congo (1:0)" . www.national-football-teams.com
  4. "Cape Town City sign DR Congo defender Nathan Fasika". Kick Off. 2021-07-16. Retrieved 2021-07-16.
  5. Léopards: la montée en puissance du défenseur central Nathan Fasika". Actualite.cd. January 27, 2021.