Nasra Nahimana (an Haife ta 10 Disambar 1999) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Burundi wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Burundi .[1]

Nasra Nahimana
Rayuwa
ƙasa Burundi
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Manazarta gyara sashe

  1. "Nasra Nahimana". Global Sports Archive. Retrieved 23 February 2022.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Nasra Nahimana at Global Sports Archive