Fernando Jacinto Quissanga, wanda aka sani da Nandinho (an haife shi a ranar 25 ga watan Mayu 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Interlude. yakasance mai hazakah

Nandinho Fernando
Rayuwa
Haihuwa 25 Mayu 1998 (26 shekaru)
ƙasa Angola
Ƴan uwa
Ahali Bartolomeu Jacinto Quissanga (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Rostov (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
yayin nandinho Fernando yake wasa

Aikin kulob

gyara sashe

A ranar 28 ga Nuwamba 2016, ya sanya hannu kan kwangila tare da kulob din Premier League na Rasha FC Rostov. [1]

A watan Agusta 2020, Nandinho ya rattaba hannu tare da kulob ɗin Interclube, yana shiga daga abokan hamayyarsu Progresso do Sambizanga.[2]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Ya buga wasansa na farko a tawagar kwallon kafa ta Angola a ranar 12 ga watan Yuni 2016 a wasan cin kofin COSAFA na shekarar 2016 da Malawi. [3] Ya buga wasansa na farko a matakin nahiya a Angola a ranar 11 ga watan Nuwamba 2016 a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin Afrika da Madagascar. [4]

Babban ɗan'uwansa Bastos kuma ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne, a halin yanzu tare da kulob ɗin FC Rostov.

Manazarta

gyara sashe
  1. Фернанду Жасинту стал игроком «Ростова» (in Russian). FC Rostov . 28 November 2016.
  2. "Interclube pode anunciar reforços nos próximos dias" . Jornal de Angola (in Portuguese). 16 August 2020. Retrieved 22 May 2022.
  3. "Malawi-Angola game report" . Council of Southern Africa Football Associations . 12 June 2016.
  4. "Angola-Madagascar game report" . Confederation of African Football . 11 November 2016.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Nandinho at National-Football-Teams.com