Najwa Alimi 'yar jarida ce kuma mai fafutukar kare hakkin bil adama. [1] [2] Ta lashe lambar yabo ta Per Anger Prize na shekarar 2019 saboda ƙoƙarinta na tallafawa 'yancin ɗan adam da 'yancin faɗar albarkacin baki, A cikin shekarar 2022, an ba ta kyautar Anna Lindh. [1] [3] An haifi Alimi a Fayzabad, Badakhshan. Ta koma Kabul don karanta ilimin sunadarai da aikin jarida. Alimi tana aiki da Zan TV kuma tana gudanar da kantin sayar da littattafai tare da abokai. [4]

Najwa Alimi
Rayuwa
Haihuwa 1994 (29/30 shekaru)
ƙasa Afghanistan
Sana'a
Sana'a ɗan jarida da Mai kare ƴancin ɗan'adam
Employers Zan TV (en) Fassara
Kyaututtuka

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Afghan Journalist Najwa Alimi Wins Sweden's Per Anger Prize". TOLOnews (in Turanci). 19 September 2019. Retrieved 2021-08-28.
  2. "Afghansk Per Anger-pristagare fruktar talibanernas återkomst". DN.SE (in Harshen Suwedan). 2019-09-17. Retrieved 2021-08-28.
  3. Lindén, Karolina (10 December 2019). "Najwa Alimi and the safety of journalists in Afghanistan | Swedish Foreign Policy Stories". Swedish Foreign Policy News (in Turanci). Archived from the original on 2021-09-28. Retrieved 2021-08-28.
  4. "2019: Najwa Alimi". Forum för levande historia. Retrieved 2021-08-28.