Najla Harrathi ( Larabci: نجلاء حراثي‎ ).[1] 'yar wasan kwallon kafa ce 'yar kasar Tunisiya wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga ASF Bouhajla da kuma kungiyar mata ta kasar Tunisia.

Najla Harrathi
Rayuwa
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Aikin kulob

gyara sashe

Harrathi ta yi wasa a kungiyar Bouhajla ta Tunisia wasa.[2]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Harrathi ta buga wa Tunisia wasanni a matakin kwararru, ciki har da wasan sada zumunci da suka doke Hadaddiyar Daular Larabawa da ci 4-0 ranar 6 ga Oktoba 2021.[3]

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin sunayen 'yan wasan kwallon kafa na duniya mata na Tunisia

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "منتخب تونس لكرة القدم النسائية يطير إلى الإمارات لخوض وديتين استعدادًا لمواجهة مصر". Tatweeg News (in Larabci). 1 October 2021. Retrieved 19 October 2021.
  2. "منتخب تونس لكرة القدم النسائية يطير إلى الإمارات لخوض وديتين استعدادًا لمواجهة مصر". Tatweeg News (in Arabic). 1 October 2021. Retrieved 19 October 2021
  3. "Match Report of United Arab Emirates vs Tunisia - 2021-10-06 - FIFA Friendlies - Women". Global Sports Archive. Retrieved 19 October 2021.