Najima Rhozali
Najima Rhozali ko Najima Thay Thay Rhozali ( Larabci: نجيمة الغوزالي an haife ta a shekarar 1960, Oujda ) ƴar siyasar kasar Moroco ce, ta jam'iyyar National Rally of Independents party. Ta riƙe muƙamin sakatariyar harkokin karatu da ilimi ba na yau da kullun ba a majalisar ministocin Driss Jettou.[1][2]
Najima Rhozali | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Oujda (en) , 1960 (63/64 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Abzinanci |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Abzinanci |
Sana'a | |
Sana'a | linguist (en) , ɗan siyasa da marubuci |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | National Rally of Independents (en) |
Rhozali farfesa ce a fannin ilimin harshe a jami'ar Agadir wadda ta kware a al'adar baka. Ta rubuta litattafai kan labarun gargajiya da tatsuniyoyi.[3]
Duba kuma
gyara sashe- Majalisar Morocco
Nassoshi
gyara sashe- ↑ "Najima Rhozali, secrétaire d'Etat chargée de l'Alphabétisme et de l'Education non formelle, fait le point sur le déroulement de la mission de son département et des dérapages qu'a pu connaître la marche du processus. Entretien". Aujourd'hui le Maroc. 31 May 2004. Archived from the original on 21 February 2013. Retrieved 5 September 2012.
- ↑ M BK (14 January 2003). "Analphabétisme : La lutte continue". Aujourd'hui le Maroc. Retrieved 5 September 2012.
- ↑ MAP (2012). "Le conte, un patrimoine porteur des valeurs "Tolérance & Respect"". Le Matin. Retrieved 5 September 2012.