Nafeesa Inayatullah Khan Khattak
Nafeesa Inayatullah Khan Khattak (Urdu: نفیسہ عنایت اﷲ خان خٹک) 'yar siyasa ce 'yar ƙasar Pakistan wacce ta taɓa zama mamba a majalisar dokokin Pakistan, daga watan Agustan 2018 zuwa watan Janairun 2023. A baya ta kasance 'yar majalisar dokokin ƙasar daga watan Yunin 2013 zuwa watan Mayun 2018.
Nafeesa Inayatullah Khan Khattak | |||||
---|---|---|---|---|---|
1 ga Yuni, 2013 - 31 Mayu 2018 District: reserved seat for women (en)
25 ga Janairu, 2023 District: reserved seats for Women in the National Assembly of Pakistan (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Ƴan uwa | |||||
Ƴan uwa |
view
| ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Pakistan Tehreek-e-Insaf (en) |
Ilimi
gyara sasheTa sami ilimin karatun digiri.
Harkokin siyasa
gyara sasheAn zaɓe ta a Majalisar Dokokin Pakistan a matsayin ƴar takarar Pakistan Tehreek-e-Insaf (PTI) a kan kujerar da aka tanada ga mata daga Khyber Pakhtunkhwa a Babban zaɓen Pakistan na shekarar 2013.[1][2][3][4][5]
An sake zaɓar ta a Majalisar Dokoki ta Ƙasa a matsayin ƴar takarar PTI a kan kujerar da aka tanada ga mata daga Khyber Pakhtunkhwa a Babban zaɓen Pakistan na shekarar 2018.[6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Servant used to murder rich family". DAWN.COM (in Turanci). 19 October 2013. Archived from the original on 7 March 2017. Retrieved 7 March 2017.
- ↑ "'Merit' not conducive to lawmakers' needs". DAWN.COM (in Turanci). 27 May 2016. Archived from the original on 7 March 2017. Retrieved 7 March 2017.
- ↑ "Final count: ECP announces MPAs, MNAs on reserved seats - The Express Tribune". The Express Tribune. 28 May 2013. Archived from the original on 7 March 2017. Retrieved 7 March 2017.
- ↑ "PML-N secures most reserved seats for women in NA - The Express Tribune". The Express Tribune. 28 May 2013. Archived from the original on 4 March 2017. Retrieved 7 March 2017.
- ↑ "Women, minority seats allotted". DAWN.COM (in Turanci). 29 May 2013. Archived from the original on 7 March 2017. Retrieved 7 March 2017.
- ↑ Reporter, The Newspaper's Staff (12 August 2018). "List of MNAs elected on reserved seats for women, minorities". DAWN.COM. Retrieved 12 August 2018.