Nabiha Lotfy
Nabiha Lotfy (Janairu 28, 1937 – Yuni 17, 2015) 'yar wasan kwaikwayo ce haifaffiyar Lebanon kuma darektan fina-finai.
Nabiha Lotfy | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 28 ga Janairu, 1937 |
ƙasa |
Misra Lebanon |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | Kairo, 17 ga Yuni, 2015 |
Karatu | |
Makaranta | American University of Beirut (en) |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, filmmaker (en) da jarumi |
IMDb | nm4767976 |
An haife ta a Sidon kuma ta halarci Jami'ar Amurka ta Beirut kafin ta koma Alkahira. A can, ta halarci Babban Cibiyar Cinema ta Alkahira, ta kammala karatunta a shekarar 1964. Ta taimaka wajen kafa Ƙungiyar Matan Fim na Masar a shekarar 1990.[1][2]
Ta shirya fina-finai fiye da dozin guda da fina-finai kusan 50.[2]
An naɗa Latfy zuwa National Order of Cedar a cikin shekarar 2006.[2]
Ta rasu ne a wani asibiti a birnin Alkahira bayan ta yi fama da rashin lafiya na tsawon watanni.[2]
Zaɓaɓɓun Filmography
gyara sashe- Al Yal
- Prayer in Old Cairo (1971)
- Mohammad Ali Street (1989)
- Karioka
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Carioca". SANAD. Archived from the original on 2022-01-20. Retrieved 2019-06-05.
- ↑ 2.0 2.1 2.2 2.3 "وفاة المخرجة نبيهة لطفي". sky News Arabia (in Larabci). June 17, 2015.