Néziha Labidi

Yar Siyasa ce a kasar Tunisia

Neziha Labidi ‘yar siyasar Tunusiya ce. Ta yi aiki kuma a matsayin Ministan Mata, Iyali da Yara a majalisar firaminista Youssef Chahed .

Néziha Labidi
Minister of Women Affairs (en) Fassara

27 ga Augusta, 2016 - 27 ga Faburairu, 2020
Rayuwa
Haihuwa 20 century
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Karatu
Makaranta University of Paris 1 Pantheon-Sorbonne (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa National Destourian Initiative (en) Fassara

Karatu gyara sashe

Ta kammala karatu a Jami'ar Paris 1 Pantheon-Sorbonne a 1979.

Manazarta gyara sashe