Néji Jalloul
Néji Jalloul ɗan siyasan Tunusiya ne. Ya yi aiki a matsayin Ministan Ilimi a majalisar ministocin Firayim Minista Habib Essid kuma ya ci gaba da aiki a wannan matsayin a majalisar minista ta Firayim Minista Youssef Chahed .
Néji Jalloul | |||
---|---|---|---|
6 ga Faburairu, 2015 - 30 ga Afirilu, 2017 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Bekalta (en) , 17 Oktoba 1957 (67 shekaru) | ||
ƙasa | Tunisiya | ||
Karatu | |||
Makaranta | École du Louvre (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Masanin tarihi da ɗan siyasa | ||
Employers | Tunis University (en) | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Call for Tunisia (en) |
Siyasa
gyara sasheA cikin shekarata 2019, ya kasance dan takara a zaben shugaban kasar Tunisia na shekarar 2019 .